A theme of the age, at least in the developed world, is that people crave silence and can find none. The roar of traffic, the ceaseless beep of phones, digital announcements in buses and trains, TV sets blaring even in empty offices, are an endless battery and distraction. The human race is exhausting itself with noise and longs for its opposite—whether in the wilds, on the wide ocean or in some retreat dedicated to stillness and concentration. Alain Corbin, a history professor, writes from his refuge in the Sorbonne, and Erling Kagge, a Norwegian explorer, from his memories of the wastes of Antarctica, where both have tried to escape.
And yet, as Mr Corbin points out in "A History of Silence", there is probably no more noise than there used to be. Before pneumatic tyres, city streets were full of the deafening clang of metal-rimmed wheels and horseshoes on stone. Before voluntary isolation on mobile phones, buses and trains rang with conversation. Newspaper-sellers did not leave their wares in a mute pile, but advertised them at top volume, as did vendors of cherries, violets and fresh mackerel. The theatre and the opera were a chaos of huzzahs and barracking. Even in the countryside, peasants sang as they drudged. They don’t sing now.
What has changed is not so much the level of noise, which previous centuries also complained about, but the level of distraction, which occupies the space that silence might invade. There looms another paradox, because when it does invade—in the depths of a pine forest, in the naked desert, in a suddenly vacated room—it often proves unnerving rather than welcome. Dread creeps in; the ear instinctively fastens on anything, whether fire-hiss or bird call or susurrus of leaves, that will save it from this unknown emptiness. People want silence, but not that much. | Wani al'amarin zamani, mussaman a kassache da su ka tchi gaba , shine bukar shiru amma kuma mutane bâ su saminshi KO kadan.Rugumutsin zirgazigan hangna, karan talho, karawrawar na'ura tchikin bus d'à jirgin kassa, talavizo da ke ta kara hal a tchikin offis kin d'à bâ kowa , kururuwa ne da abin shagali bâ iyaka.Mutane a dunyia sun gaji da kara iri iri hal sun kay ga bukatar abin da bâ shi ba , ko a dajine, ko a huadin teku ne, ko a in da a ka jangne din a huta kuma a nutsu ne. Alain Corbin ,malamin tarihi ne ya rubuta a mafakarshi ta Sorbonne, da kuma Erling Kaggae, wani dan yowon buntchike na kassar norway,tchikin tunanin shi na jibji a Antartica, inda su biyu dukan su su ka nemi su huta. Amma hua kuma kamar yadda Malam Corbin ya jaddada a tchikin " Tarihin shiru", wa ta kila wannan zamani bay hi wantchan yawan kara bâ. Kamin a samu tayar roba, titi na tchike da karan tayar karfe mai Kache kunuwa da kuma karfe a kohuatan dawaki su na tafia kan dutsi. Kamin celula y'a kawo sawkin kawyantchewar yarda, bus da jirgin kasa tare su ke kara dà hirar mutane. Ma su sayda jarida bu su bar jarudu bâ a jibgue bâ magana. A-a, ihu su ke da dukka karhin su dan su bada labarin abin da jaridu su ka kumsa ,kuma hakane ma da ma su sayda kayan garka.Wasan koykwayo ma gurin dan karan dumi ne. Hal a gonakay manoma waka suke da karhi kamar sun huada rami. Yau bâ su waka haka. Abin bambamtchin bâ way yawan kara bane bâ Wanda ko mutanen karnaey da su ka shige sun yi kukan shi aman yawan shagaluluwa da suka mamaye gurin da shiru y'a kamata ya shiga.Aman akoy wani abun damua sabo d'à in ya tchika sarkakiar dagin kirya,ko hamada in d'à bâ komay, ko wani daki da a ka bari zama daya, to say ya zama abin ki kuma , ba abin so bâ. Say tsoro ya shigo; kunuwa su na kama duk komi su ka ji da ga hutchin wuta , zuwa wakar tsuntsaye ko motsin tohon itche da zay raba shi da wanan shiru da bay saba bâ. Lalle mutante na bukatar shiru aman hua bâ haka bâ. |